Tehran (IQNA) Babban jami'in kula da harkokin kur'ani mai tsarki a cibiyar Al-Azhar ya sanar da shirinsa na bunkasa ayyukan cibiyoyi don kiyaye kur'ani mai tsarki da kuma sanya ido kan ayyukan masu kula da shi.
Lambar Labari: 3487825 Ranar Watsawa : 2022/09/09